6.DUNIYAR CRYPTO CURRENCY/ CRYPTO CURRENCY WORLD. Tarihin crypto currency. (4)

 B*shakz

CANJIN TAFIYAR KUDADEN INTERNET (CRYPTO CURRENCIES)



bayan duba da irin matsalolin dake kan BlockChain da dama da kuma ita kanta Crypto market din.

A shekara ta 2018 wasu daliban dake shirin kammala Degree na uku (PhD) a Stanford University dake America suka tsara kawo mafita ma duniya game da Crypto Currency ta hangar kawo pi network/ picoin.


Daya daga cikin su Dr. Nickolas Kakkolis ya shugabanci wannan aiki, wanda shi Nickolas ba American bane. Tare da wasu wadanda suka karanta BlockChain Technology da Human Computing.


A 2019 sun kirkiri Mining din Pi Network, Wanda suka ce zai kawo mafita ma duniyar-kudaden-intarnet (Cryptoworld) dama tattalin arzikin duniya.


B*shakz


CANJIN DA PI NETWORK YA KAWO WA CRYPTO CURRENCY

1-MAINING A WAYA; A baya ba'a mining a wayar hannu hakan yasa masu karamin karifi baza su iya tarashi ba, kuma idan wasu sun Tara kafin ya tashi ma ba zasu iya siya ba, balle Idan ya tashi. Amma Idan ana mining a waya masu karamin karfi ma zasu iya tara shi su mallaka.


B*shakz


2-FITAR DA DARAJAR SA A LOKACIN KADDAMAR DA SHI (amma ya danganta da yadda al'umma suka karbe farashin da wuri) ; a lokacin da coin yana fitowa da rashin daraja sosai, sai bayan wani lokaci yayi daraja. Sabi da haka koda masu karamin karfin sun mallaka, ba zasu iya jiran lokacin me tsaho har ya tashi ba. Don hakan masu kudi suke siye shi daga hannun su. idan ya tashi sai su kara kudi, shi kuma talaka yana nan a yadda yake. Amma pi network talaka zai mallaka kuma da zaran an kaddamar dashi baya bukatar lokaci me yawa balle ya gaza jira ya siyarwa mai kudi.


3-SAURIN ZARTAR DA HADA-HADAR KUDI, a baya ana da matsalar (low scalability) rashin saurin zartar da hada-hadar kudi, ana zaton Pi BlockChain zai dinga aiwatar da transaction Miliyan 8 a duk seconds daya.


B*shakz


4-SAMAR DA COIN WANDA SHIMA KANSA KUDI NE; ba sai an siyar dashi don ayi anfani da kudi ba. a baya ana narkawa coin kudi me yawa (liquidity) Wanda hakan ne yake bashi daraja,  yana zama tamkar gold ko diamond Wanda sai an siyar dashi za'a karbi kudin da za'ayi anfani. Idan aka ce sai dole an saka asalin kudi wa kasuwar Crypto to har yanzu kasuwar bata da 'yanci ta dogara ne akan kudi. Dogara da kudin kuma yana karya coins.


5-ANFANI DA INJUNA MARASA CIN GURI DA SAMAR DA DUMAMAR YANAYI; Ba kamar yadda a baya ake yi ba, sannan mining ta hanyar waya zai magance dumamar yanayi, zai rage yawan Wutar lantarki da ake batawa ko ake konawa sabo da a samu coin kwaya daya kawai. Wanda hakan zai kawo wani sauyi na sababbin coins da basa amfani da normal liquidity, kuma zai kawo tsari na sababbin (Exchangers) gurin canjin kudade a kasuwar Crypto wadanda sun Sha bamban da Exchangers na Yanzu.


B*shakz


6-MATSALAR (DOMAINS) RINJAYA KO MAMAYA; a baya bitcoin yana mamayar sauran coin, idan ya karye duk sun karye idan ya tashi sun tashi, amma pi network suna fatan duk smart contract da za a gina akan Pi Network ya zama (independent) baya jiran sai Pi ya tashi kafin ya tashi, ko sai Pi ya karye kafin ya karye.


WADATA;Pi network yazo da 100 Billion total supply, tare da lockup da sauran su, nan da shekaru uku da kyar za a iya amfani da Pi guda Biliyan 5.


7-SAMAR DA AIYUKAN YI NA MUSAMMAN; Pi Network yazo yanayi na hada-dada da kamfanoni, hakan zai Samar da aiyukan yi na musamman.


A yanzu haka da yawa kasashen da suka hana harkar crypto suna maraba da pi network sabi da tsare-tsaren sa masu kyau.


B*shakz


Alhamdulillah

Comments

Popular Posts