6.DUNIYAR CRYPTO CURRENCY/ CRYPTO CURRENCY WORLD. Tarihin crypto currency. (4)
B*shakz CANJIN TAFIYAR KUDADEN INTERNET (CRYPTO CURRENCIES) bayan duba da irin matsalolin dake kan BlockChain da dama da kuma ita kanta Crypto market din. A shekara ta 2018 wasu daliban dake shirin kammala Degree na uku (PhD) a Stanford University dake America suka tsara kawo mafita ma duniya game da Crypto Currency ta hangar kawo pi network/ picoin. Daya daga cikin su Dr. Nickolas Kakkolis ya shugabanci wannan aiki, wanda shi Nickolas ba American bane. Tare da wasu wadanda suka karanta BlockChain Technology da Human Computing. A 2019 sun kirkiri Mining din Pi Network, Wanda suka ce zai kawo mafita ma duniyar-kudaden-intarnet (Cryptoworld) dama tattalin arzikin duniya. B*shakz CANJIN DA PI NETWORK YA KAWO WA CRYPTO CURRENCY 1-MAINING A WAYA; A baya ba'a mining a wayar hannu hakan yasa masu karamin karifi baza su iya tarashi ba, kuma idan wasu sun Tara kafin ya tashi ma ba zasu iya siya ba, balle Idan ya tashi. Amma Idan ana mining a waya masu karamin karfi ma zasu iya tara shi su ...




